iqna

IQNA

ranar Quds ta duniya
Tehran (IQNA) Hangen nesan da Shelanta ranar Quds ta duniya da Imam Khumaini ya yi ya karfafa gwagwarmayar Falastinawa.
Lambar Labari: 3487217    Ranar Watsawa : 2022/04/26

Tehran (IQNA) saboda dalilai na kiwon lafiya da kuma takaita zirga-zirgar jama'a ba a samu gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a Tehran ba.
Lambar Labari: 3485890    Ranar Watsawa : 2021/05/08

Tehran (IQNA) ranar Quds ta duniya ta nuna cikakken goyon baya ga al'ummar Falastinu da kuma fata kan 'yantar da masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3485888    Ranar Watsawa : 2021/05/07

Tehran (IQNA) a yau ne jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gabatar da jawabi kan ranar Quds ta duniya , za a iya karanta cikakken matanin jawabin a kasa
Lambar Labari: 3485887    Ranar Watsawa : 2021/05/07

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, taimakon al'ummar Falastinu da kuma 'yantar da masallacin Quds daga mamayar yahudawa nauyi ne da ya rataya kan dukkanin musulmi.
Lambar Labari: 3485882    Ranar Watsawa : 2021/05/06

Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba takunkuman zalunci da aka kakaba kan Iran za su kawo karshe.
Lambar Labari: 3485878    Ranar Watsawa : 2021/05/05